ha_2ch_tn_l3/10/10.txt

10 lines
289 B
Plaintext

[
{
"title": "Ɗan ƙaramin yatsana yafi ƙugun mahaifina kauri",
"body": "Rehobowam ya nuna cewa yafi mahaifisa zafi (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": " zan hore ku da kunnamai",
"body": "AT: \"zan hore ku da bulala da zata da ke da bakin karfe\" (See: figs_metaphor)"
}
]