14 lines
507 B
Plaintext
14 lines
507 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "fãdar da ya gina, abincin teburinsa, da yanayin zaman bayinsa, aikin bayinsa da kuma tufafinsu, har da masu ba shi abin sha da irin tufafinsu",
|
|
"body": "Sheba ta ga komai na Suleman (Duba: figs_parallelism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " masu ba shi abin sha",
|
|
"body": "Waɗannan masu hidima ne dake shan ruwa kafin a ba wa sarki don gudun kada sarki ya sha guba"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "sai kuma babu sauran hanzari a cikinta",
|
|
"body": "\"babu girman kai a cikinta kuma\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
}
|
|
] |