ha_2ch_tn_l3/33/12.txt

6 lines
278 B
Plaintext

[
{
"title": "ya yi addu'a zuwa gare shi; sai ya roƙi tsauni",
"body": "jumla na biyu na kara karfafa Jumla na farko ne wanda ya nuna zurfafan Addua'a da Manasse yayi. AT: \" ya yi addu'a zuwa gare shi; sai ya roƙi Allah\" (duba: figs_doublet da figs_activepassive)"
}
]