ha_2ch_tn_l3/09/03.txt

14 lines
484 B
Plaintext

[
{
"title": "fãdar da ya gina, 4abincin teburinsa, da yanayin zaman bayinsa, aikin bayinsa da kuma tufafinsu, har da masu ba shi abin sha da irin tufafinsu",
"body": "Sheba ta ga komai na Suleman (duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": " masu ba shi abin sha",
"body": "wadannan masu hidima ne dake shan ruwa kafin a ba wa sarki don gudun kada sarki ya sha guba"
},
{
"title": "sai kuma babu sauran hanzari a cikinta",
"body": "babu girman kai a cikinta kuma"
}
]