ha_2ch_tn_l3/02/06.txt

6 lines
401 B
Plaintext

[
{
"title": "zai iya gina gida domin Allah, da yake duniya da dukkan sammai da kansu basu ishe shi ba? Wane ni da zan gina masa gida, ba sai dai kawai in ƙona masa hadaya ba?",
"body": "AT: \" babu wanda zai iya gina gida domin Allah, da yake duniya da dukkan sammai da kansu basu ishe shi ba? Wane ni da zan gina masa gida, ba sai dai kawai in ƙona masa hadaya ba (duba: figs_rquestion)"
}
]