ha_2ch_tn_l3/02/04.txt

14 lines
324 B
Plaintext

[
{
"title": "gurasa ta kasancewarsa",
"body": "wannan na magana ne akan gurasa 12 da ke gaban ɓagaɗi "
},
{
"title": "sabobbin watanni",
"body": "lokacin bukukuwa da ya zo daidai da sabon wata"
},
{
"title": "Allahnmu mai girma ne",
"body": "ya nuna cewa Allahnmu mai girma ne fiye da sauran alolli"
}
]