ha_2ch_tn_l3/06/12.txt

10 lines
333 B
Plaintext

[
{
"title": "a gaban dukkan taron Isra'ilawa",
"body": "AT: \"a gaban dukkan taron Isra'ilawa da suka taru a can"
},
{
"title": "ya buɗe hannuwansa zuwa sammai.",
"body": "Suleman ya kuma durƙusa a gaban dukkan taron Isra'ila, daga nan sai ya buɗe hannuwansa zuwa sammai yayi Addua'a.(duba: translate_bdistance)"
}
]