ha_2ch_tn_l3/15/06.txt

10 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "Aka karya su gutsu-gutsu, al'umma gãba da al'umma, birni kuma gãba da birni",
"body": "AT: \"Al'umma da birane sun lalata juna, al'umma suan yakar al'umma, birane suna yake birane\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "domin aikin ka zai sami sakamako",
"body": "AT: \"Yahweh zai ba da ladan aikinku\" (Duba: figs_activepassive da figs_explicit)"
}
]