ha_2ch_tn_l3/33/04.txt

14 lines
402 B
Plaintext

[
{
"title": "sunana zai kafu",
"body": "AT: \"Zan bayyana kaina ga mutane\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya sa 'ya'yansa maza a wuta",
"body": "Wannan na nufin al'adar ƙona 'ya'ya da rai a matsayin hadaya zuwa ga gumaka. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Kwarin Ben Hinnom ",
"body": "Wani wuri kusa da Yerusalem da an san shi da suna Gehenna. (Duba: translate_names)"
}
]