ha_2ch_tn_l3/07/13.txt

18 lines
633 B
Plaintext

[
{
"title": " na rufe sammai domin kada ayi ruwa",
"body": "AT: \"tsayar da ruwa\" (duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "su cinye ƙasar",
"body": "kalmar nan \"ƙasar\" yana nufin dukkan anfanin gona (duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "su biɗi fuskata",
"body": "AT: \" Nemi Allah\" ko nemi Allah ya saurareka . (duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "idanuna zasu zama a buɗe ...kunnuwana kuma zasu ji",
"body": "kalman nan \"Idannun \" da \"kunne\" na nufin Allah wanda ya zaba ya gani ya kuma saurari Addua'ar mu . AT: \" idanuna zasu zama a buɗe kunnuwana kuma zasu ji (duba: figs_synecdoche)"
}
]