ha_2ch_tn_l3/07/01.txt

10 lines
318 B
Plaintext

[
{
"title": "sai suka sunkuyar da kawunansu ƙasa a kan ",
"body": " Wannan yanayi ne na Addua'a. AT: \" sun sunkuyar da kawunansu a ƙasa suna taba gefen duwatsu."
},
{
"title": "alƙawarin amincinsa",
"body": "AT: \" amincin Alkawalin Allah\" Ko \"Allah yayi alkawa ya kaunaci Isra'ila har abada\"."
}
]