ha_2ch_tn_l3/01/01.txt

14 lines
419 B
Plaintext

[
{
"title": "Aka ƙarfafa mulkinsa",
"body": "AT : \" Suleman ya kasance da Iko akan Isra'ila"
},
{
"title": "Yahweh",
"body": "wannan sunan Allah ne daya bayyana ga mutanen sa a tsohon alkawali. duba shafi na fassara game da yadda zaka fassara wannan Sunan Yahweh"
},
{
"title": "Allahnsa na tare da shi",
"body": "AT: \" Allah ya talafa mashi\", ko \"Allah na tare da shi\" (duba: figs_idiom)"
}
]