ha_2ch_tn_l3/18/12.txt

18 lines
409 B
Plaintext

[
{
"title": "maganarka ta zama",
"body": "Wannan na nufin dukan maganan annabawa "
},
{
"title": "kamar tasu",
"body": "AT: \"da ra'ayi ɗaya\" ko \"dukkansu sun yi yarjejeniya\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Na rantse da Yahweh ",
"body": "AT: \"na tabbatar maka\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": " ko a'a",
"body": "AT: \"ko baza mu je ba \"(Duba: figs_ellipsis)"
}
]