18 lines
603 B
Plaintext
18 lines
603 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "sun ƙasƙantar da kansu",
|
|
"body": "AT: \"sarki da wasu shugabanai na Isra'ila sun kaskantar da kansu. Sarki da sauran shugabanai na wakiltar dukan mutanen Isra'ila. (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "maganar Yahweh tazo",
|
|
"body": "\" Yahweh yayi maganar \". Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Chron.11:2. (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "zan ƙubutar da su na wani matsayi",
|
|
"body": "AT: \"zan ƙubutar da su daga hallaka\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "fushina kuma ba zai zubo bisa Yerusalem ",
|
|
"body": "AT: \"Ba zan yi fushi da Yerusalem ba\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |