ha_2ch_tn_l3/04/17.txt

14 lines
415 B
Plaintext

[
{
"title": "Zaretan",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Suleman ya yi dukkan waɗannan kayyayaki",
"body": "Suleman bai yi waɗannan kayayakin da kansa ba ya bad umurni a yi."
},
{
"title": "Hakika ba a san nauyin tagullar da aka yi aiki da ita ba",
"body": "AT: \"nauyin tagullar da aka yi aiki na girma \" (Duba: figs_activepassive da figs_hyperbole)"
}
]