ha_2ch_tn_l3/18/23.txt

14 lines
497 B
Plaintext

[
{
"title": "Zedekiya ɗan Kena'aya",
"body": "Wannan ba shine Zedekiya da ake nufin a sama ba, amma annabi da ke biyaya da da Ahab. (Duba : translate_names)"
},
{
"title": "Ta wacce hanya Ruhun Yahweh ya barni har ya yi magana da kai?",
"body": "AT: \"Ruhun Yahweh ba zai barni har da zan magana da kai\" (duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "lokacin da ka shiga lungun ɗaki domin ka ɓuya",
"body": "AT: \"lokacin da ka shiga lungun ɗaki domin ka ɓuya cikin tsoro\""
}
]