ha_2ch_tn_l3/30/01.txt

10 lines
488 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "cewa sun shirya su yi Idin Ƙetarewa a wata na biyu",
"body": "Isra'ilawa sukan yi wannan bukin bayan Idin Ƙetarewa a watan fari na kalandan Yahudawa. Wata na farko yazo dai-dai da karshen watan uku da farkon watan huɗu a kalandan zamani"
},
{
"title": " wata na biyu",
"body": "Wannan wata na biyu ne a kalandan Yahudawa. Karshen watan huɗu da kuma farkon watan biyar a kalandan zamani. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
}
]