ha_2ch_tn_l3/34/26.txt

18 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, Allah na Isra'ila ya faɗi haka: Game da maganganun da ka ji, saboda baka taurare zuciyarka ba",
"body": "AT: \"Yahweh, Allah na Isra'ila ya faɗi haka: Game da maganganun da ka ji, don zuciyarka na da taushi - ka yarda ka canza\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka yayyaga taufafinka",
"body": "Wannan alama ce ta tuba da tsoro."
},
{
"title": "Zan tattara ka zuwa ga kakanninka. Za a tattara ka zuwa kabarinka ",
"body": "AT: \"za ka mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "idanuwanka ba za su gani ba",
"body": "AT: \"ba za ka ɗanɗana ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]