ha_2ch_tn_l3/35/01.txt

10 lines
373 B
Plaintext

[
{
"title": " a rana ta goma sha huɗu ga wata na fari",
"body": "wata na farko a cikin Kalamdanan mu ta yau. rana ta gomasha huɗu ya kusa da farkon watan hudu a kaldan zamani. (duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
},
{
"title": "Ya sa firistocin a matsayinsu ",
"body": "AT: \" ya gaya wa firistoci ayukan da zasu yi .(duba : figs_idiom)"
}
]