ha_2ch_tn_l3/31/06.txt

6 lines
253 B
Plaintext

[
{
"title": " watan uku",
"body": "wata na uku a kalandar Yahudawa. wanda yazo daidai da da lokacin girbi da kuma farkon rani . karshen watan biyar da farkon watan shida a kalandan zamani. (duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
}
]