ha_2ch_tn_l3/18/19.txt

14 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "yaudari",
"body": "Wannan na nufin ka rinjayi wani ta wurin mika wani abu mai jan hankali."
},
{
"title": " faɗi a Ramot Gileyad",
"body": "AT: \"ka ji rauni sosai ko \"ka mutu \" (Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"
},
{
"title": "Wannan ya ce haka wani kuma ya ce wancan",
"body": "Wannan ya nuna cewa ra'ayi bai zo ɗaya ba"
}
]