ha_2ch_tn_l3/15/10.txt

14 lines
366 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai suka tattaru tare ",
"body": "\"Su\" na nufin kabilu na Yahuda da Isra'ila da ake Asa."
},
{
"title": "wata na uku",
"body": "Wannan shi ne watan uku na kalandar Ibrananci. (Duba: (translate_hebrewmonths)"
},
{
"title": "ɗari bakwai... dubu bakwai.",
"body": "\"shanu 700 ... 7,000 tumai da awaki\" (Duba: translate_numbers)"
}
]