ha_2ch_tn_l3/05/02.txt

6 lines
283 B
Plaintext

[
{
"title": "a wurin bikin, wanda aka yi a wata na bakwai",
"body": "Wannan Bikin na Mafaka da ake yi a ranar shabiyr ga watan bakwai a kalandar Yahudawa. Wannan kusan watan goma ne a kalandan zamani. (Duba : translate_hebrewmonths da translate_ordinal da figs_explicit)"
}
]