ha_2ch_tn_l3/01/01.txt

14 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "Aka ƙarfafa mulkinsa",
"body": "AT : \"Suleman ya kasance da Iko akan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Yahweh",
"body": "Wannan sunan Allah ne daya bayyana ga mutanen sa a Tsohon Alƙawali. Duba shafi na fassara game da yadda zaka fassara wannan sunan Yahweh."
},
{
"title": "Allahnsa na tare da shi",
"body": "AT: \"Allah ya talafa mashi\", ko \"Allah na tare da shi\" (Duba: figs_idiom)"
}
]