ha_2ch_tn_l3/29/15.txt

10 lines
386 B
Plaintext

[
{
"title": "rafin Kidron",
"body": "Karamin magudanar ruwa wanda yake guduna a gefen gabas da Yerusalem. A wasu lokuta ana amfani dashi a zaman wurin zubar da shara. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "rana ta goma sha-shida na farkon wata",
"body": "Wannan na kusa da farkon watan ḥuɗu a kalandar Yammaci. (Duba: translate_hebrewmonths and translate_ordinal)"
}
]