ha_2ch_tn_l3/20/20.txt

14 lines
346 B
Plaintext

[
{
"title": "Tekowa",
"body": " Wannan wani gari ne a kudancin Yerusalem.(Duba: translate_names)"
},
{
"title": "zaku sami taimako",
"body": "AT: \" Yahweh zai taimake ku\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ku dogara ga annabawansa, zaku yi nasara",
"body": "AT: \"Idan kun dogara ga annabawansa, zaku yi nasara\""
}
]