ha_2ch_tn_l3/20/10.txt

10 lines
349 B
Plaintext

[
{
"title": "Tsaunin Seyir",
"body": "Wannan shi ne wurin da mutanen Idomawa suka zauna. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Duba yadda suke 'sãka' mana; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar ka",
"body": "AT: Haka ne suka sãka mana don alherin da ka nuna masu; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar ka\" (Duba: figs_irony)"
}
]