ha_2ch_tn_l3/20/05.txt

10 lines
501 B
Plaintext

[
{
"title": "ba kai bane Allah a sama? Ba kai bane mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai?",
"body": "AT: \"kai Allah ne a sama kuma mai mulkin dukkan sarakunan duniya.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ba kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim?",
"body": "AT: \"kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]