ha_2ch_tn_l3/20/01.txt

10 lines
210 B
Plaintext

[
{
"title": "Meyunawa",
"body": "Waɗannan ƙabilu ne da ke zaune a Idom yamma da Ƙogin Yodan. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Hazezon Tamar",
"body": "Wannan wani suna ne na Engedi."
}
]