ha_2ch_tn_l3/18/31.txt

10 lines
282 B
Plaintext

[
{
"title": "Wancan sarkin Isra'ila ne",
"body": "Ba dai-dai bane aka bayyana Yehoshafat a matsayin sarkin Isra'ila saboda Ahab ya nace cewa ya sa rigunan sarauta."
},
{
"title": "Allah ya juyar da su daga wurinsa",
"body": "AT: \"Allah ya sa suka daina bin sa\""
}
]