ha_2ch_tn_l3/18/19.txt

14 lines
336 B
Plaintext

[
{
"title": "yaudara",
"body": "Wannan na nufin ka rinjayi wani ta wurin miƙa wani abu mai jan hankali."
},
{
"title": "faɗi",
"body": "AT: \"ka ji rauni sosai\" ko \"ka mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Wannan ya ce haka wani kuma ya ce wancan",
"body": "Wannan ya nuna cewa ra'ayi bai zo ɗaya ba"
}
]