ha_2ch_tn_l3/18/12.txt

18 lines
405 B
Plaintext

[
{
"title": "bari maganarka",
"body": "Wannan na nufin dukkan saƙon annabawa."
},
{
"title": "da baki ɗaya",
"body": "AT: \"da ra'ayi ɗaya\" ko \"kuma dukkansu sun yarda\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh na a raye",
"body": "AT: \"na tabbatar maka\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ko a'a",
"body": "AT: \"ko baza mu je ba\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]