ha_2ch_tn_l3/18/01.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "ya haɗa kai da Ahab",
"body": "AT: \"ya haɗa kai da Ahab\" ko \"ya maida kansa abokin Ahab\""
},
{
"title": "Ina kama da kai, mutanena kuma kamar mutanenka ne",
"body": "Yehoshafat ya haɗa kai da Ahab. AT: \"Na miƙa kaina da sojojina a gareka don kayi amfani da mu yadda kake so\" (Duba: figs_idiom)"
}
]