ha_2ch_tn_l3/14/01.txt

18 lines
417 B
Plaintext

[
{
"title": "Abiya ya yi barci tare da kakanninsa",
"body": "AT: \"Abiya ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "A kwanakin sa ",
"body": "AT: \"A lokacin mulkinsa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ƙasar ta kasance shiru na shekaru goma",
"body": "AT: \"ƙasar ta kasance da salama na shekaru goma\""
},
{
"title": "a idanun Yahweh Allahnsa",
"body": "AT: \"bisa ga Yahweh\""
}
]