ha_2ch_tn_l3/09/03.txt

14 lines
507 B
Plaintext

[
{
"title": "fãdar da ya gina, abincin teburinsa, da yanayin zaman bayinsa, aikin bayinsa da kuma tufafinsu, har da masu ba shi abin sha da irin tufafinsu",
"body": "Sheba ta ga komai na Suleman (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "masu ba shi abin sha",
"body": "Waɗannan masu hidima ne dake shan ruwa kafin a ba wa sarki don gudun kada sarki ya sha guba."
},
{
"title": "sai kuma babu sauran hanzari a cikinta",
"body": "\"babu girman kai a cikinta kuma\" (Duba: figs_idiom)"
}
]