[ { "title": "Aka ƙarfafa mulkinsa", "body": "AT : \"Suleman ya kasance da Iko akan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Yahweh", "body": "Wannan sunan Allah ne daya bayyana ga mutanen sa a Tsohon Alƙawali. Duba shafi na fassara game da yadda zaka fassara wannan sunan Yahweh." }, { "title": "Allahnsa na tare da shi", "body": "AT: \"Allah ya talafa mashi\", ko \"Allah na tare da shi\" (Duba: figs_idiom)" } ]