[ { "title": "Mikaiya", "body": "duba yadda zaka fassara wannan a 17:7" }, { "title": " maganarka ta zama", "body": "wannan na nufin dukan maganan annabawa " }, { "title": "kamar tasu", "body": "AT: \"da ra'ayi daya\" ko \" dukkansu sun yi yarjejeniya\" (See: figs_synecdoche)" }, { "title": "Na rantse da Yahweh ", "body": "AT: \" na tabbatar maka \" (See: figs_idiom)" }, { "title": " ko a'a", "body": "\" ko baza mu je ba \"( duba: figs_ellipsis)" } ]