[ { "title": "Meyasa baka bukaci Lebiyawa...alƙawarin dokoki ba?", "body": "Kayi mugunta. Na gaya maka cewa ka bukaci Lebiyawa...alƙawarin dokoki, amma baka yi haka ba. (duba: figs_rquestion)" }, { "title": "kayayyaki masu tsarki ", "body": "Kayayyaki da ake amfani da su a cikin haikali. " } ]