[ { "title": "Duba, sun mutu", "body": "Yazama da mamaƙi. Dukkan maƙiyan sun kashe junnansu" }, { "title": "Duba, sun fãɗi ƙasa matattu", "body": " Wannan jumla \"sun fãɗi ƙasa\" hanya ce ya cewa sun mutu. AT: \"sun fãɗi ƙasa matattu\" (Duba: figs_idiom and figs_doublet)" } ]