[ { "title": "kuje ku yaƙe su", "body": "AT: \"kuje filin ɗaga\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "mashigin Ziz", "body": "Wannan itace kwari mai zurfi tsakanin tsaunuka biyu kudu maso gabas zuwa Yerusalem. (Duba: translate_names)" }, { "title": " ku ga ceton Yahweh tare daku", "body": "\"Allah zai yi yaƙin kuma ya ceci mutanensa\"" } ]