[ { "title": "Ko zaka dinga taimakon mugaye? Ko zaka ƙaunaci maƙiyan Yahweh?", "body": " AT: \"Kada ka taimaki mugaye! Ka ƙaunaci maƙiyan Yahweh!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": " sandunan Ashera ", "body": " Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Chron. 14:1" }, { "title": " sa zuciyarka", "body": "AT: \"yanke shawara sosai\" (Duba: figs_idiom)" } ]