[ { "title": "Har sau nawa zan buƙace ka da ka rantse ka faɗa mini gaskiya da sunan Yahweh?", "body": " AT: \"na gaya maka ka faɗa mini gaskiya da sunan Yahweh? (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "kamar tumakin da basu da makiyayi", "body": "AT: \"babu shugabanci mai kyau\" (Duba: figs_simile)" } ]