[ { "title": " Kena'ana", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": " ƙaho na ƙarfe", "body": "Wannan yana nufin ƙahonin sa ne amma suka yi da karfe." }, { "title": " zaka rarraki Aremiyawa har sai an haɗiye su", "body": "AT: \"za ka hallaka su sarai\" ko \"ku ci su\" (duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Yahweh ya bayar da ita a hannun sarki.''", "body": "AT: \"Yahweh zai baku nasara\" " } ]