[ { "title": " farko zuwa karshe", "body": "AT: \"duk abin da yayi\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "littafin sarakunan Yahuda da Isra'ila", "body": "Wannan littafi ne wanda babu shi" }, { "title": "Asa ya kamu da cuta a ƙafafunsa", "body": "AT: \"Asa yana da cuta a ƙafafunsa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]