[ { "title": "Hanani", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Kushiyawa da Libiyawa ba manyan mayaƙa ba ne, tare da karusai masu yawa da mahaya dawakai?", "body": "AT: \"Kushiyawa da Libiyawa ba manyan mayaƙa ba ne, tare da karusai masu yawa da mahaya dawakai\" (Duba: figs_rquestion)" } ]