[ { "title": "Abiya ya yi barci tare da kakanninsa", "body": "AT: \"Abiya ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "A kwanakin sa ", "body": "AT: \"a lokacin mulkinsa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": " ƙasar ta kasance shiru na shekaru goma", "body": "AT: \"ƙasar ta kasance da salama na shekaru goma\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "a idanun Yahweh Allahnsa", "body": "AT: \" bisa ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)" } ]