[ { "title": "Ma'aka, ɗiyar Yuriyel na Gibiya", "body": "\"Maka'iya\" sunan mace ce. \"Yuriyel\" sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Aka yi yaƙi tsakanin Abiya da Yerobowam", "body": "AT:\"Aka yi yaƙi tsakanin sojojin Abiya da sojojin Yerobowam\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "zaɓaɓɓun mutane 400,000 ...zaɓaɓɓun mutane 800,000", "body": "\"Dubu ɗari huɗu zaɓaɓɓun mutane ... dubu ɗari takwas zaɓaɓɓun mutane\" (Duba: translate_numbers)" } ]