[ { "title": "sun ƙasƙantar da kansu", "body": "AT: \"sarki da wasu shugabanai na Isra'ila sun kaskantar da kansu. Sarki da sauran shugabanai na wakiltar dukan mutanen Isra'ila. (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "maganar Yahweh tazo", "body": "\" Yahweh yayi maganar \". Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Chron.11:2. (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "zan ƙubutar da su na wani matsayi", "body": "AT: \"zan ƙubutar da su daga hallaka\"" }, { "title": "fushina kuma ba zai zubo bisa Yerusalem ", "body": "AT: \"Ba zan yi fushi da Yerusalem ba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]