[ { "title": "yana tunanin maida shi sarki", "body": "\"yana tunanin maida Abiya sarki\"" }, { "title": "ya baza dukkan 'ya'yansa maza cikin dukkan ƙasar Yahuda da Benyamin zuwa kowanne tsararren birni", "body": "\"\"ya tura 'ya'yansa masa ko'ina cikin ƙasar zuwa kowanne tsararren birnin Yahuda da Benyamin\"" } ]