[ { "title": "maƙiya su kwashe su su kaisu bauta a ƙasarsu", "body": "maƙiya su ka kwashe su su kaisu bauta a ƙasar maƙiyansu" }, { "title": " sun yi addu'a suna fuskantar ƙasarsu", "body": "Ana maganar Isra'ila ne anan. AT: \"sun yi addu'a suna fuskantar ƙasarsu da ka bawa kakaninsu\" (Duba: figs_symaction)" } ]